Thursday, 11 January 2018

Mataimakin shugaban kasa, Osinbajo ya gana da mataimakiyar sakataren MDD, Amina

Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo yayi wata takaitacciyar ganawa da mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya, Amina J. Muhammad, Amina dai taje jihar Borno inda takai ziyarar aiki.No comments:

Post a Comment