Thursday, 11 January 2018

Mataimakiyar sakataren MDD, Amina J.M na ziyara a jihar Borno

Mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya, Amina J. Muhammad kenan a ziyarar da take yi a jihar Borno, gwamnan jihar Bornon, Khashim Shattimane yake bayar da kayan tallafi ga mabukata tare da bakuwar tashi.No comments:

Post a Comment