Wednesday, 31 January 2018

Mataimakiyar sakataren MDD, Amina tare da ministan wasanni Dalung a gurin taro kan inganta rayuwar matasa

Mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya, Amina J. Muhammad kenan a wadannan hotunan tare da ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung, jiya a ofishin majalisar dinkin Duniya inda akayi wani taro na musamman akan yanda za'a habaka harkar tattalin arziki da kyakkyawar zaman takewa a Duniya.Taron ya tattaunane akan yanda za'a baiwa matsa mushimmanci domin su kawo canji da cigaba a birane da karkara


No comments:

Post a Comment