Wednesday, 10 January 2018

Mataimakiyar sakataren MDD, Amina Muhammad da ministar tsare-tsare sun kai ziyarar aiki jihar Borno

Mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya, Amina J. Muhammad tare da ministar tsare-tsare ta kasa, Hajiya Zainab Muhammad sun kai ziyara aiki jihar Borno ayau laraba inda gwamnan jihar, Khashim Shattima tare da tawagarshi suka tarbesu a filin jirgin sama.No comments:

Post a Comment