Wednesday, 3 January 2018

Matar Adam A. Zango, Ummu Kulsum da diyarta, Murjanatu

Matar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan, Ummu Khulsum da diyarta Murjanatu, da alama Diyar Adam Zangon Murjanatu ta warware sosai bayan a satin daya gabata mukaji labarin cewa bata da lafiya.Adamun dai yayi wani  rubutu tare da wannan hoton daya wallafa inda ya bayyana cewa idan baka da kudi to ka boye fuskarka, sannan ya kara da cewa, yayi kuskure da dama a sanadin daukaka amma lokaci be kure mishi ba da zai yi gyara.

Muna musu fatan Alheri. 

No comments:

Post a Comment