Wednesday, 17 January 2018

Mazaa: Ali Nuhu, Adam A. Zango da Kumurci

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki, da Adam A. Zango, Yarima, sarkin nanaye da Sha'aibu Lawal, Kumurci kenan a wannan hoton nasu daya kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment