Friday, 19 January 2018

Mazan jiya

HAGU ZUWA DAMA: Manjo Hassan Usman Katsina; Lt-col F. A. Fajuyi; Manjo-Janar Johnson Aguiyi Ironsi; lt-col Odumegwu Ojukwu; da kuma lt-col D. A. Ejoor. Shugaban soja na farko, da gwamnonin larduna da ya nada a watan Janairun 1966.


Voahausa

No comments:

Post a Comment