Tuesday, 23 January 2018

MC Tagwaye tare da Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan tare da shahararren me barkwanci da muryar shugaban kasa, MC Tagwaye, Ya yabi Ali Nuhu da cewa bashi da girman kai sannan ya mai fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment