Monday, 29 January 2018

Me zaku ce akan wadannan hotunan na Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, ta tambayi maso yanta da cewa me zasu ce akan hotunan?, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment