Monday, 8 January 2018

Me zakuce akan wannan hoton nida abokiyar aikina da nike jin dadin aiki tare da ita?

Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango da abokiyar aikinshi daya bayyana a matsayin wadda suka dace kuma yake jin dadin aiki tare da ita, A'isha Tsamiya, Adamu yace masoyanshi su fadi kalma daya akan wannan hoton.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment