Sunday, 28 January 2018

Ministan cikin gida Dambazau bacci yake a wannan hoton?

Wannan hoton na shugaban kasa, Muhammadu Buhari da aka dauka jiya, Asabar a gurin taron zaman lafiya da tsaro daya gudana a kasar Itofiya, ya nuna ministan cikin gida, Abdulrahman Dambazau a bayan shugaban kasan, wanda ga dukkan alamu bacci yake, yayin da shugaba Buharin ke jawabi.


No comments:

Post a Comment