Sunday, 14 January 2018

"Mukan saka rayuwarmu cikin hadari dan yin fim me kyau">>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan yake nuna wani kogon dutse inda suke shirya wani shirin fim, yace, wasu lokutan sukan saka rayuwarsu a cikin hadari dan shirya fim me kyau.


Muna fatan Allah ya kare duk me neman Halas dinshi a ko'ina yake.

No comments:

Post a Comment