Friday, 5 January 2018

"Murmushin A'isha Tsamiya na burgeni/ina sonshi">>Adam A. Zango

Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango da abokiyar aikinshi, A'isha Aliyu Tsamiya kenan a wadannan kayatattun hotunan nasu da suka birge, Adamun yace murmushin A'isha Tsamiyar yana birgeshi.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment