Monday, 29 January 2018

"Mutuwace kadai zata rabani da Buhari">>Inji Gwamna El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya cirewa masu shakkun ko yana tare da shugaba Buhari shakkarsu, ya fito fili ya bayyana cewa dukkan wanda yake shakka ya sani cewa yana tare da shugaba Buhari kuma mutuwace kadai zata rabasu.


No comments:

Post a Comment