Saturday, 6 January 2018

"Na fara kumatu">>Kyawawan hotunan Rahama Sadau

Korarriyar fitacciyar jarumar fina-finan Hausa da turancin, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da sukayi kyau, tace(Ashe na fara) kumatu, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment