Thursday, 18 January 2018

"Na masifar gaji: Gida nike son komawa">>Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata, Rahamar dai taje kasar Cyprus inda ga dukkan alama karatu takeyi, duk da cewa bata bayyana hakan ba.Tace, ta masifar gaji, gida kawai take so ta koma. A cikin wata tambaya da amsa da Rahamar tayi tsakaninta da masoyanta, ta bayyana cewa a wanatan Janairu zata dawo goda Najeriya.
Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment