Tuesday, 23 January 2018

Nafisa Abdullahi na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment