Thursday, 25 January 2018

Nafisa Abdullahi ta shirya liyafar cin abinci dan murnar zagayowar ranar haihuwarta

A shekaran jiya, Litinin ne tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, Nafisar ta shirya liyafar cin abinci ta musamman inda wasu daga cikin abokan aikinta, 'yan Fim, mawaka da masu shirya fina-finai suka halarta.Muna kara tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta, da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment