Saturday, 20 January 2018

"Nakan rungumi da kuma sumbaci 'ya'yana">> Mebaiwa gwamnan jihar Kaduna shawara Halima Idris

Me baiwa gwamnan jihar Kaduna shawara ta fannin kirkire-kirkiren zamani, Hajiya Halima Idris kenan take bayyana cewa takan rungumi ta kuma sumbaci kananan 'ya'yanta, irin soyayyar data bayyana da cewa ko masu kimiyya ba za su iya bayanintaba.No comments:

Post a Comment