Friday, 12 January 2018

Nasiru Horo dan mama da babanshi

Jarumin fina-finan Hausa, Nasiru Horo Dan Mama kenan a wannan hoton tare da babanshi, nasirun yace yanawa masoyanshi barka da Juma'a, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment