Monday, 8 January 2018

Nasiru Horo dan mama ya rokawa kanwarshi Amarya addu'a

Jarumin fina-finan Hausa, Nasiru, wanda ake kira da Horo Dan Mama kenan yakewa kanwarshi hudubar bankwana, a yayin da aka mata aure za'a kaita gidan mijinta, Nasiru ya kuma roki jama'a da a saka kanwartashi a addu'a.Muna fatan Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a dayyiba da dukkan sauran auren da akayi na 'yan uwa baki daya

No comments:

Post a Comment