Sunday, 7 January 2018

Nazir Ahmad dan kwalisa

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan, a wadannan hotunan nashi daya sha kwalliya da kananan kaya kusa da dalleliyar motarshi, yace yau yau ranar saka kananan kayace.Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment