Saturday, 13 January 2018

Nazir Ahmad dan kwalisa

Tauraraon mawakin Hausa, Nazir Ahmad kenan a wadannan hotunan lokacin daya halarci gurin wani biki ya nishadantar da mutane cikin shigar farar kwat, abokin aikinshi, tauraron mawaki, Nazifi Asnanic shima ya halarci gurin.Hotunan sun kayatar. Muna musu fatan Aheri.

No comments:

Post a Comment