Tuesday, 16 January 2018

Nazir Ahmad tare da 'ya'yanshi

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka kenan a wannan hoton nashi tare da 'ya'yanshi suna nishadi, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment