Monday, 8 January 2018

"Ni Bafulatanar asalice">>Inji maimunatu, budurwar da Ado Gwanja zai aura

Budurwar da mawakin mata, Ado Gwanja zai aura kenan, Maimunatu, ta bayyana cewa ita bafulatanar asalice kuma tana alfahari da yarenta, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment