Wednesday, 17 January 2018

"Ni da kanin munsha kwaya">>MC Tagwaye

Shahararren me wasan barkwancinnan, MC Tagwaye kenan tare da dan uwanshi a wannan hoton, yace saida ya gargadi dan uwan nashi akan cewa kada su sha kwayarnan amma ya kiya, gashinan yanzu idanuwansu sun kankance kamar na 'yan China.


Ya kara da cewa idan akwai me madara, ta ruwa a kusa ya kawo musu dauki.

Hmmm

No comments:

Post a Comment