Monday, 29 January 2018

"Ni da masu gadina">>General BMB

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello (BMB)kenan a wannan hoton tare da waau mata daya bayyana cewa masu tsaron lafiyarshine, ya dauki hotonne a gurin nuna sabon fim din Gwaska ya Dawo da akayi a Kaduna.Shin kodai BMB zai zama Gaddafi na biyu ne?

No comments:

Post a Comment