Wednesday, 17 January 2018

"Ni da matata muna karanta ra'ayoyinku">>Gwamna El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan shi da matarshi, Ummi suke karanta ra'ayoyin mutane akan shi gwamnan da mutane ke rubutawa a dandalinshi na shafin sada zumunta da muhawara.Gwamnan yace wasu ra'ayoyin idan sun karanta saisu fashe da dariya, a karshe ya godewa mutane da irin yabo da suke mishi

No comments:

Post a Comment