Thursday, 25 January 2018

"Ni takuce masoyana">>Maryam Gidado

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata daya kayatar, tace, Rayuwarnan ba abinda take bukata sai hakuri, kayi hakuri ko da sau dayane zakaga amfaninshi, ni takuce masoyana.
No comments:

Post a Comment