Tuesday, 9 January 2018

"Nima ina son Fati Washa: Me zakuce akan wannan hoton namu?>>Adam A. Zango

Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan tare da abokiyar aikinshi, Fati Washa, a makon daya gabatane mukaji labarin cewa Fatin tace tana son Adam A. Zangon, to ashe dama shima jira yake ta fada, domin kuwa ya fito yace shima yana sonta.Adamun ya saka wannan hoton nasu yace, ku fadi kalma daya akan wannan hoton namu nida abar muradina.

Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment