Saturday, 20 January 2018

Obasanjo ya samu Digirin Dacta

Tshohon shugaban kasa, Olusegun Obasanja ya zama mutum na farko daya samu digirin Dacta akan harkokin addinin kiristanci a jami'ar koyi da kanka ta NOUN, dama dai a karkashin mulkinshine aka kafa wannan jami'a.

No comments:

Post a Comment