Sunday, 14 January 2018

Rahama Sadau da Maryam Booth sun birge a wannan hoton

Taurarin fina-finan Hausa, Rahama Sadau da Maryam Booth kenan a wannan kayataccen hoton nasu da aka dauka lokacin shirya wani fim din turanci da suka fito a ciki.

No comments:

Post a Comment