Monday, 22 January 2018

Rahama Sadau ta dawo Najeriya

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta dawo gida Najeriya daga kasar Cyprus inda ta shafe kusan watanni uku acan, wanda ga dukkan alamu karatu taje yi, duk da dai bata bayyana hakan ba da kanta.

A jiyane dama aka ga hotunan Rahamar cikin jirgin sama inda take kan hanyarta ta dawo wa gida, muna mata fatan an dawo gida lafiya.
A wananan hoton na kasa, Rahamarce tare da su MC Tagwaye.

No comments:

Post a Comment