Sunday, 21 January 2018

Rahama Sadau ta yiwa kakanta addu'a

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta tuna da kakanta, Alhaji Sadau Usman, wanda tsohon dan siyasane daya rasu shekaru talatin da biyu da suka gabata, Rahamar ta tamai addu'ar samun gafara da Rahama a gurin Allah.


Muna fatan Allah ya jikanshi da dukkan musulmi da suka rigamu gidan gaskiya, idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da Imani. Amin

No comments:

Post a Comment