Tuesday, 9 January 2018

Rahama Sadau ta zama jarumar fim din Hausa ta farko data fara samun mabiya 700,000 a shafin Instagram

Fitacciyar korarriyar jarumar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau tayi murnar samun mabiya dubu dari bakwai a dandalinta na shafin Instagram, itace dai jarumar fim din Hausa ta farko tsakanin maza da mata data fara samun mabiya masu yawan haka.Muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment