Tuesday, 23 January 2018

Rukayya Dawayya tare da 'yan biyu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan tare da jarumai abokan aikinta 'yan biyun masana'antar fina-finan Hausar har su biyu, hoton nasu ya kayatar sosai, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment