Monday, 1 January 2018

Sa'adiya kabala na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment