Wednesday, 10 January 2018

Sabon salon hoton kamin biki

Masoyan juna kenan a wannan hoton nasu na kamin biki daya dauki hankulan mutane, Anga amaryar, wadda dama sana'artace yiwa mata kwalliya, tana shafawa saurayin nata jambaki, muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya.


No comments:

Post a Comment