Friday, 19 January 2018

Sadik Sani Sadik dan kwalisa

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan a wannan hoton nashi daya kayatar, yace mutum ya tsaya kan gaskiya koda hakan yana nufin zai tsaya shi kadaine yafi, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment