Friday, 12 January 2018

Sa'adiya Adam ta birge a wannan hoton

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Adam kenan a wannan hoton nata data sha kwalliyar zmani, tayi kyau sosai yanda wasu sai sun kalli hoton sau biyu sannan zasu ganeta, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment