Tuesday, 23 January 2018

Sai da George Weah ya buga kwallo, kwana daya kamin a rantsar dashi a matsayin shugaban kasar Liberia

Kamin rantsar dashi ya zama shugaban kasar Liberia, Tsohin tauraron kwallon kafa, George Weah ya buga wasan kwallo na sada zumunci da kungiyar kwallon kafa ta sojojin kasar, ranar Asabar din data gabata.Ana tunanin dai wannan itace kwallo ta karshe da ya buga a rayuwarshi., kamar yanda AFP suka ruwaito.

No comments:

Post a Comment