Wednesday, 31 January 2018

Salon daukar hoto kala-kala: Kalli Ummi a wannan hoton

Kowa dai da salon daukar hotonshi, jarumar fina-finan Hausa, Ummi Duniyarnan kenan a wannan hoton nata da ta dauka daya dauki hankulan mutane.


No comments:

Post a Comment