Tuesday, 2 January 2018

Sanata Wamako ya dauki nauyin matasa 40 zuwa kasar Nijar yin karatun jami'a

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Sanata Aliyu Magatakarda Wamako, ya dauki nauyin karatun wasu matasa su Arba'in zuwa jami'ar Maryam Abacha dake kasar Nijar, talatin daga cikinsu zasu karanci harkar kimiyyane sauran kuma zaau karanci kwasa-kwasai daban-daban.


No comments:

Post a Comment