Sunday, 21 January 2018

Shamsu Dan Iya na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Jarumin fina-finan Hausa, Shamsu Dan Iya na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment