Thursday, 18 January 2018

Sheik Sani Rijiyar Lemo Zai Angwance

Kamar yanda shafin Rariya suka wallafa, shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Rijiyar Lemo zai kara aure, muna taya malam da anaryarshi murna da fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.Ga sanarwar kamar haka:

Dr Muhd Sani Umar R/Lemo, yana farin cikin gayyatar 'yan uwa zuwa aurensa, wanda za a yi kamar haka : 
Rana : Assabar 20/1/2018.
Wuri : Masallacin Gwallaga Bauchi.
Lokaci : Bayan sallar Azzahar.

No comments:

Post a Comment