Thursday, 18 January 2018

Shin akwai sauran wani abu da zai gagari mace?

Hoton yanda wasu mata, sojoji, 'yan kasar Indiya ke nishadantar da mutane a ranar Talatar wajan bikin tunawa da ranar da kasar ta zama Jamhuriya, hoton ya kayatar sosai, bbchausa ta sakashi inda suke tambayar ko akwai sauran wani abu da zai GAGARI MACE?.Waau dai da dama sunce akwai, misali wannan na sama dake cewa, "kowa ya TSAYA matsayin da Allah ya ajiyeshi. Shine zaman lafiyar DUNIYA."

No comments:

Post a Comment