Wednesday, 3 January 2018

Shirye-shirye sun kammala dan tarbar shugaba Buhari a jihar Kaduna Gobe


A gobene shugaban kasa, Muhammadu Buhari zaikai ziyara jihar Kaduna dan kaddamar da tashar jiragen ruwa ta doron kasa, wadda zata baiwa 'yan Arewa dama makwabtan kasashe damar shigowa da kowane irin kaya kaitsaye daga kowace kasa, haka kuma shugaba Buharin zai kaddamar da karin taragwai a kan hanyar titin jirgin kasa na Kaduna Zuwa Abuja.Shirye-shirye sun kammalu tsaf a jihar ta Kaduna dan tarbar shugaban kasar gobe, Muna fatan Allah ya kaishi lafiya.


No comments:

Post a Comment