Thursday, 4 January 2018

Shugaba Buhari na gaishe da masoyanshi daga cikin jirgin kasa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan akan jirgin saman daya kaddamar yau a Kaduna, anganshi yana dagawa wasu masoyanshi hannu daga cikin tagar jirgin.


No comments:

Post a Comment