Sunday, 28 January 2018

Shugaba Buhari na kallon wasan Najeriya da Angola

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan yana kallon kwallon da aka buga tsakanin Najeriya da Angola inda wasan ya kare Najeriya na cin Angola 2-1. Duk da irin ayyukan dake gabanshi a can kasar Itofiya inda yake halartar taron kungiyar hadin kan kasashen Afrika AU, shugaba Buharin ya samu damar kallon wannan wasa.No comments:

Post a Comment