Tuesday, 30 January 2018

Shugaba Buhari na kan hanyar dawowa gida daga kasar Itofiya

Bayan halartar taron kungiyar hadin kan kasashen Afrika, AU a kasar Itofiya, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da mukarrabanshi da suka mishi rakiya sun kama hanyar dawowa gida Najeriya.Muna fatan Allah ya kiyaye hanya ya kawosu lafiy.

No comments:

Post a Comment